Isa ga babban shafi
Russia-Algeria

Shugaba Medvedev Na Rasha Na Algeriya

Shugaban kasar Rasha Dmitry Medvedev ya jagoranci wata tawaga mai karfin gaske daga kasar da suka gana da  jamian kasar Algeriya inda suka  tattauna harkan kasuwanci.Shugaba Medvedev ya gana da takwaran sa na Algeriya Abdulaziz Bouteflika bayan anyi masa  tarba ta kasaita.Shugaba Medvedev yace sun tattauna batun inganta harkokin cinikayya da masana’antu da takwaran nasa kasancewar akwai dadaddiyar dangantaka tsakanin Rasha da Algeriya.Shugaba Medvedev yayi ta zukewa tambayoyi daga manema labarai gameda ko sun tattauna batun saidawa kasar Algeriya makamai.  

Shugaban Rasha Dmitry Medvedev da mai masaukinsa Shugaban Algeriya Abdelaziz Bouteflika
Shugaban Rasha Dmitry Medvedev da mai masaukinsa Shugaban Algeriya Abdelaziz Bouteflika rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.