Isa ga babban shafi
Russia

Kotu Ta Sake Daure Attajiri Khodorkovsky

Wata kotu dake Moscow ta zartas da hukuncin dauri na shekaru 14 kan wanda yafi kowa arziki a Russia da Mikhail Khodorkovsky.Wannan shine hukunci na biyu a karar da aka shigar na zamba da halasta kudaden haram da ake yiwa Attajirin.Ganin tsawon lokaci da aka kwashe tun kama shi cikin shekara ta 2003, yanzu ana nufin shi da abokin nasa da ake tuhuma Platon Lebedev zasu kasance a gidan yari har sai shekara ta 2017.Lauyoyin su sun nuna zasu daukaka kara.Dama shi wannan attajiri na zama gidan yari na tsawon shekaru shida saboda zamba, al’amarin da kasashen yammaci har da kasar Amirka ke suka  

Mikhail Khodorkovsky
Mikhail Khodorkovsky rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.