Isa ga babban shafi
Indiya

Al’ummar kasar India na bunkasa fiye da kima.

An samu karuwar mutanen a kasar India, da miliyan 181 a cikin shekaru goma.A yanzu haka kasar ta India na da mutane da yawan su ya kai bilyan daya, da miliyan 21.Kididigar al’ummar da aka gudanar a cikin kasar ta nuna cewar, mutanen dake India sun zarce adadin wadanda ke zaune a cikin kasashen Amurka,Indonesia, Brazil, Pakistan da Bangladesh, baki daya.Masu hasashe sun ce, nan da shekaru 20 masu zuwa, India za ta zarce Cana wajen yawan al’umma a duniya. 

Reuters/B Mathur
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.