Aghanistan
Ana ci gaba da tir kan harin ofishin MDD dake kasar Afghanistan
Akalla Ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya 'yan kasashen waje takwas ne aka kashe, yayin da aka raunana hudu a Mazare Sharif, dake kasar Afghanistan.Tashin hankalin ya biyo bayan kona Al Qur’ani da wani coci ya yi a Amurka, watan da ya gabata, kuma tuni kungiyar Taliban ta dauki alhakin kai harin. Babban jami'in MDD Ban Ki-moon ya yi tir da harin, sauran kasashe na ci gaba da mayar da martani kan wannan hari.
Wallafawa ranar: