Japan
An fara Tura Iska Tashar Nukiliyar Japan
Ma'aikatan tashar nukiliyar kasar Japan, yau sun fara tura iskar gas tashar, dan hana tashar fashewa.Kanfanin dake kula da na’urar, ya sanar da damuwarsa kan halin da ake ciki, da kuma barazanar fashewar tashar.
Wallafawa ranar: