Isa ga babban shafi
Taiwan

An tasa keyar wani Malami a Taiwan

Gwamnatin Taiwan ta bukaci wani marubuci Dan kasar China, da ya fice daga cikin kasar, sakamakon ikrarinsa na cewa, mari na warkar da cutar suga.Marubuci Xiao Hongci, yace mari na warkar da manyan cututuka irinsu Hawan jini, ciwon zuciya da kuma ciwon suga, abinda ya harzuka Gwamnatin kasar, ta ci tararsa Dala 1,600 ta kuma umurce shi ya fice daga cikin kasar. 

Taswirar kasar Taiwan
Taswirar kasar Taiwan © wikipedia
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.