Isa ga babban shafi
Siriya

Zanga-zanga a kasar Siriya

Masu Zanga-zanga a kasar Syria, sun mamaye tsakiyar garin Homs, birni na uku mafi girma a kasar, inda suke bukatar saukar shugaba Bashar al Assad daga karagar mulki.Masu zanga-zangar sun ce, ba za su bar dandalin da suka mamaye ba, har sai an biya musu bukatunsu.Bukatun da su ka hada da maganar dage dokar ta baci, da kuma sakin firsinonin siyasa. 

Masu zanga-zanga a kasar Siriya
Masu zanga-zanga a kasar Siriya Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.