Isa ga babban shafi
Afghanistan

Dakarun NATO sun sanar da kashe shugaban Al’Qaida a Afghanistan

Dakarun kasashen duniya na kungiyar tsaro ta NATO-OTAN da ke aikin tabbatar da zaman lafiya a Afghanistan, sun hallaka babban jami’in kungiyar al-Qaeda, Abu Hafs al-Najdi a wanan kasa, wanda aka fi sani da Abdul Ghani.An hallaka babban jami’in a cikin wani barin wutar da aka yi kusa da iyakar kasar da ta Pakistan kusan makonni biyu da suka gabata.An zargi Abdul Ghani, da hanu dumu-dumu wajen kai manyan hare-hare cikin kasar ta Afghanistan mai fama da tashe- tashen hankula. 

Yan kungiyar Taliban a kasar Afghanistan
Yan kungiyar Taliban a kasar Afghanistan
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.