Siriya
Majalasar Dumkin Duniya ta nuna damuwa kan rikicin kasar Siriya
Babban magatakarda na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya soki Gwamnatin kasar Siriya, saboda anfani da tankunnan yaki, da kuma harsasai kan masu zanga -zanga.Ban Ki Moon ya kuma bukaci da a gudanar da bincike da wani komiti mai zaman kanshi zai yi, kan yadda aka kashe fararen hula a cikin kasar.
Wallafawa ranar: