Isa ga babban shafi
Amurka

Kasar Amurka ta yi nassarar kashe Ben Ladan ,ko mi zai biyo baya?

A cikin wannan farmaki na dakarun Amurka da aka kwashe mintoci 40 a na fafatawa, bayan Osama bin Laden akwai wasu mutane hudu da suka hada da: danshi, da wata mata kuma da suka hallaka.Wani jami’in Amurka ya bayyana cewa akwai wasu matan biyu da suka samu raunika, kuma dakarun na Amurka sun dauki dukkannin matakin kare fararen hula kafin kaddamar da farmakin.A kan wannan kisa, da kuma yadda haka zai shafi kungiyar ta al-Qaeda , Mallam Aminu Umar masanin harkokin siyasa na babbar kwalejin Kaduna na tsokaci a kai. 

Nuna murnar yan Amurika kan mutuwar Ben Laden
Nuna murnar yan Amurika kan mutuwar Ben Laden @Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.