Isa ga babban shafi
Japan

Kasar Japon da gargadin kan tsunami

Kasar Japan ta janye gargadin da ta yi na yiwuwar funsantar ambaliyar ruwa irin ta tsunami, sakamakon wata girgizar kasa.A yau Alhamis, kasar ta fuskanci wannan lamari na girgizar, mai karfin maki 6 da digo 7, a yankin arewa maso gabashin kasar. Watanni 3 da suka wuce, aka sami girgizar kasar da ta jefa kasar cikin mummunan yanayi .Hukumomin kasar sun bayar da umarnin kwashe iyalai kimanin dubu 8 daga yankin da ake tunani lamarin zai iya shafa.. 

Masu bincike na kasa da kasa a kasae Japon
Masu bincike na kasa da kasa a kasae Japon REUTERS/IAEA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.