Isa ga babban shafi
Siriya

Kungiyar Amnesty ta nemi bincike kan rikicin kasar Siriya

Kungiyar Kare Hakkin Bil Adam ta Amnesty International, ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta binciki zargin cin zarafin Dan Adam, da akewa Gwamnatin kasar Siriya, ganin yadda take murkushe masu zanga zanga.Kungiyar ta ce ta samu bayanai dake danganta Gwamnatin da cin zarafi, tsare mutane ba bisa ka’ida ba, da kuma kisa, inda ta bukaci Majalisar da ta sanya Kotun hukunta manyan laifuifuka ta ICC ta binciki lamarin.

AFP PHOTO/STR
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.