Afghanistan
Al Qaeda ta ce ba kashe mata shugabanta ba
KUNGIYAR Taliban a kasar Afghanistan, tayi watsi da rahotan cewar, shugaban ta, Muallah Umar ya rasu, inda ta zargi jami’an Tsaron Amurka, da kutsa kai cikin dandalinsu na yanar gizo, dan yada labarin.Kakakin kungiyar, Zabihullah Mujahid, ya shaidawa kanfanin Dillancin labaran Reuters cewar, wannan aikin jami’an tsaron Amurka ne, kuma zasu dauki fansa kan wayoyin sadarwar dake yada labarain.
Wallafawa ranar: