Syria
Dakarun Syria sun fara kai faramaki akan iyakar Turkiya
Wasu tankunan yakin Syria guda biyu sun kai farmaki a arewa maso yammacin kasar dake kan iyaka da Turkiya, a wani mataki da murkushe masu masu zanga-zangar adawa da gwamnatin shugaba Assad.Kungiyar kare hakkin bil’adama dake kula da lammuran zanga-zanga a kasar Syria, tace akalla mace guda ta rasa ranta mutane 13 kuma suka jikkata bayan shigar wasu tankokan yaki 12 a birnin Tafnaz dake da nisan kilomita 30 da kan iyakar Turkiya.
Wallafawa ranar: