Isa ga babban shafi
Isra'ila

An sake Rohoton MDD kan harin dakarun Isra'ila akan jirgin ruwan kayan agaji

Wani rohoton Majalisar Dinkin Duniya, da ya binciki harin da dakarun Isra'ila suka kai kan tawagar jirgin ruwan kasar Turkiya dake dauke da kayan agaji, ya bayyana cewar, dakarun sun yi anfani da karfin da ya wuce kima.Rohotan wanda Tsohon Prime Ministan New Zealand, Geoffrey Palmer ya shugabanci rubutawa, ya ce yadda dakarun Isra’ila suka mamaye jirgin a tsakiyar teku ya saba ka’ida, yayin da ya kuma ya soki tawagar dake dauke da kayan agajin da rashin hankali. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.