Isa ga babban shafi
Syria

An hallaka sojojin kasar Syria da suka ajiye aiki

Masu rajin kare hakkin bil Adama na zargin dakarun kasar Siriya da hallaka sojoji uku da suka ajiye aiki saboda adawa da murkushe masu zanga zanga da ake yi a kasar. Lamarin ya faru kwana daya bayan Faransa ta zargi gwamnatin da take hakkin bil Adama.MDD ta kiyasce mutane 2,200 sun hallaka a kasar kuma mafi yawa fararen hula, cikin watanni da aka shafe ana bore neman gwamnatin kasra ta Siriya karkashin Bashar al-Assad ta kaddamar da sauye sauyen demokaradiya. 

Shugaban Siriya Bashar al-Assad
Shugaban Siriya Bashar al-Assad © AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.