Isa ga babban shafi
Kasashen Larabawa

Kasashen Larabawa zasu goyi bayan Palasdinu

Ministocin Kungiyar kasashen Larabawa, sun bayyana shirin goyawa Palasdinawa baya, wajen samun amincewa da kasarsu a zauren Majalisar Dinkin Duniya, duk da adawar da kasar Amurka ke yi da shirin.Sakataren kungiyar kasashen Larabawa, Nabil al Arabi, yace zasu ci gaba da neman goyan bayan kasashen duniya kan bukatar.Kafin dai taron shugaba Mahmud Abass ya gana da Prime Ministan Turkiya, Recep Tayip Erdogan, daya daga cikin masu goyan bayan kasar ta Palasdinu madugun adawar kasar Isra’ila. 

Shugaban kasar Turkiya Tayyif Erdogan lokacin da yake kallon hutunan zane zane a kasar Masar
Shugaban kasar Turkiya Tayyif Erdogan lokacin da yake kallon hutunan zane zane a kasar Masar Reuters/Amr Nabil
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.