Isa ga babban shafi
Bollywood

Madhuru Dixit da Sridevi zasu koma shirin Film a Indiya

Hudu daga cikin tsoffin fitatun matan da ke shirin fina-finan Indiya, a shekarun 1980 zuwa 1990, zasu sake komawa a dama dasu a shirin fina-finan, bayan ritayar da suka yi a baya.Wadanan mata sun hada da Madhuru Dixit, wanda yanzu haka ke zama a Amurka, da abokiyar adawar ta, Sridevi, da Raveena Tandon da kuma Karisma Kapoor.A baya dai ‘Yan mata ne suka fi taka rawa a fina-finan Indiya, inda ake bai wa matan aure takaitattun rawa, amma Dixit tace lokaci ya sauya.Sridevi mai shekaru 48, tun bayan fitowarta a cikin film “Judaai a shekarr 1997 bata sake fitowa a wani sabon film ba. Sai dai kuma yanzu haka tana cikin wadanda zasu fito a wani sabon film mai taken “English Vinglish". 

Sridevi tare da Madhuri Dixit
Sridevi tare da Madhuri Dixit
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.