Isa ga babban shafi
Isra'ila-Hamas

Dalilan Isra'ila na sakin mayakan Hamas

KASAR Isra’ila ta kare matakin da ta dauka na amincewar da yarjejeniyar sakin sojin ta, Gilard Shalit, wanda ya kawshe shekaru biyar a hannun kungiyar Hamas.Kakakin Gwamnatin Mark Ragev ya bayyana cewar.wannan na daya daga cikin mataki mai tsauri da Prime Minista ya dauka a mulkin sa, a bangare daya yana kokarin ceto sojin kasar da kungiyar Hamas ta sace yana mai shekaru 19, a bangare daya kuma za’a saki Yan ta’adda wadanda zasu koma kashe Palasdinawa. 

Matasan Palasdinu
Matasan Palasdinu REUTERS/Mohamad Torokman
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.