Isa ga babban shafi
Amurka-Afganistan

Clinton ta yi kiran sasantawa da Taliban a Afganistan

Sakatariyar harakokin wajen Amurka Hillary Clinton ta fara ziyarar aiki a Afaganistan domin karfafawa shugaba Hamid Karzai ci gaba da yunkurinsa na neman sasantawa da kungiyar Taliban.Mista Karzai ya bayyana damuwarsa ga ci gaba da matakin sasantawar bayan kisan tsohon shugaban kasar mai shiga tsakani Barhanuddin Rabbani.Clinton ta kai ziyarar ne domin sake kulla dankon zumunci mai dorewa da Afganistan inda nan da kwanaki Amurka zata fara janye dakarunta daga Afaganistan domin hannunta sha’anin tsaro ga hukumomin kasar. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.