Isa ga babban shafi
Masar

Wani tsohon na hannun damar hambararen shugaban kasar Masar Husni Mubarak ya tsaya takarar shugabancin kasar na gaba

A kasar Masar tsohon PM karkashin Gwamnatin tsohon Shugaban kasar Hosni Mubarak, Ahmed Shafiq ya kasance cikin sahun gaba na ‘yan takaran Shugabancin kasar a zaben Shugaban kasar dake tafe makon gobe.Ahmed Shafiq ya yi alkawarin ganin ya gaggauta maido da doka da Order a kasar idan har yayi nasaran zaben da za’ayi.Ahmed Shafiq wanda Janar ne na Soja ya kasance kuma shine tsohon Ministan Sufurin jiragen sama na kasar. 

REUTERS/Mohamed Abd El Ghany/Files
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.