Isa ga babban shafi
Labanon-Syriya

wani rikici a kasar Labanon yayi sanadiyar mutuwar mutane 2

Wani dauki ba dadi ya yi sanadiyar mutuwar mutane 2 a yau litanin a birnin Beyrouth na kasar Labanon, kauna guda bayan kashe wani shehin malami dake adawa da mahukumtan kasar Syriya, wanda ya haifar da zaman zullumin gudun kar rikicin kasar Syriya ya shafi kasar.Yanzu haka dai hankulla sun tashi a kasar ta Labanon, kan gudun kar rikicin na Syriya ya shafi kasar da ta taba fuskantar rikicin mazahabobin da ya yi sanadiyar mutuwar daruruwan mutane a 2008.Taho mugamar da ta barke a safiyar yau a unguwar Tarik el Jdideh, tsakanin yan kasar ta Labanon dake goyon bayan masu zanga zangar kin jinin Gwamnatin kasar Syriya, da masu goyon bayan Gwamnatin Bashar al-Assad, ta yi sanadiyar jikkatar mutane 18. 

Sur la Corniche à Beyrouth, des Libanais brûlent des poubelles pour protester contre la mort du Cheikh Ahmad Abdel Wahib , le 20 mai 2012.
Sur la Corniche à Beyrouth, des Libanais brûlent des poubelles pour protester contre la mort du Cheikh Ahmad Abdel Wahib , le 20 mai 2012. REUTERS/Mohamed Azakir
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.