Isa ga babban shafi
Iraqi

Iraqi ta hana kamfanin Turkiya kwantirakin hakan manta

A yayin da dangantaka tsakanin Iraq da Turkiya ke kara tsamari, kasar ta Iraqi ta hana wani kamfanin hakar man kasa Turkiya kwantirakin hakar manta a yau Laraba.

Ministan harkokin wajen Iraqi, Zebari
Ministan harkokin wajen Iraqi, Zebari Reuters/Saad Shalash
Talla

Kasashen biyu wadanda ke makwabtaka da juna sun fara samun matsala ne saboda kin mika Mataimakin kasar Iraqi, Tareq al- Hashemi da Turkiya ta ki yi, bayan an yanke mai hukuncin kisa bayan wata kotu ta same shi da laifin yin amfani da wata kungiya mai kashe mutane.

Kwantirakin da za a bawa kamfanin na wani aikin hakar mai ne a yankin Basra, a yanzu haka an bawa wani kamfanin kasar Kuwait da kuam wani kamfanin Tarayyar Daular Larabawa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.