Isa ga babban shafi
Iraqi

Mutane 40 sun hallaka a cikin wani harin Bam a Iraki

A kasar Iraqi hare-haren bama-bamai a yau da aka yi ta kaiwa kan ‘yan shia ya yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 40, yayin da wasu 124 suka sami munanan raunuka., harin da aka ganin mafi muni cikin watanni biyu da suka gabata.A wannan a watan kawai mai karewa mutane 147 kenan suka rasa rayukansu a hare-hare daban daban a cikin kasar.A watan shekaranjiya aka sami mafi muni a lokacin da aka sami hare-haren bama-bamai da suka yi sanadiyyar mutuwar mutane 76 a rana guda. 

REUTERS/Mohammed Ameen
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.