Isa ga babban shafi
Syria

yan tawayen Siriya na ci gaba da kama yankuna a kasar

‘Yan tawayen kasar Syria sun kai wani kazamin hari sansanin Sojan kasar dake arewa maso yammacin kasar, jim kadan kafin wakilin musamman na MDD kan rikicin Syrian ya yiwa Majalisar bayanan aikin da suka tura shi ya yi.Kazamin harin na zuwa a daidai wani lokaci da kasar Spain ke furta cewa, su nyi na’am da kungiyar ‘yan tawayen kasar ta Syria.‘Yan tawayen bisa dukkan alamu nata kara kama wurare ne dai a kasar ta Syria. 

A Alep, des combattants de l'ASL.
A Alep, des combattants de l'ASL. AFP PHOTO / JAMES LAWLER DUGGAN
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.