Isa ga babban shafi
Sri Lanka

Babbar mai Shari’a a Sri Lanka ta yi biris da kwamitin dake bincikenta

Babbar Mai shigar da kara a kasar Sri Lanka, Shirani Bandaranayake, ta fice daga gaban kwamitin ‘Yan majalisun kasar dake bincikenta a kokarin da ake a tsigeta.

Babbar mai Shari'a, Shirani Bandaranayake,
Babbar mai Shari'a, Shirani Bandaranayake, www.nation.com.pk
Talla

Bandaranayake ta fice ne daga gaban kwamitin bayan ta yi zargin cewa ba a mata adalci ba, inda ta kara jaddada cewa bazata sake bayyana a gaban wani kwamiti nan gaba ba.

“Babbar Mia shigar da kara tare da kungiyar lauyoyinta sun fice daga gaban kwamitin dake bincike akan batun tsigeta, tana zmai zargin cewa a ba a mata adalci ba.” wabni lauya dake da kusanci da binciken ya gayawa Kamfanin Dillanci labarai na AFP.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.