Isa ga babban shafi
Falestine

Hamas da Fatah za su hade kai don cim ma bukatunsu

Shugabannin Kungiyoyin Falasdinawa, Mahmud Abbas, da shugaban kungiyar Hamas, Khaled Meshaal, sun amince su gaggauta tattaunawar da suke, na sasanta wa tsakaninsu, da kuma hadewa wuri guda, dan cim ma biyan bukata.

Shugaban Falesdinawa Mahmoud Abbas a  Ramallah
Shugaban Falesdinawa Mahmoud Abbas a Ramallah REUTERS/Mohamad Torokman
Talla

An dauki wannan matsayin ne a Birnin Alkhahira, bayan tattaunawar da bangarorin suka yi, da shugaban kasar Masar Mohammed Morsi ke shiga tsakani.

Daya daga cikin mahalarta taron, Izzat al Rishq, yace bangarorin siyu sun amince su aiwatar da yarjejeniyar da aka cim ma.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.