Iraqi
Dubban mabiya Sunni sun nemi faduwar gwamnatin Iraqi
Dubban mabiya Sunni sun hada gangami a sassan yankunan Iraqi domin neman faduwar gwamnatin Firaminista Nuri al-Maliki. An kaddamar da zanga-zangar ne bayan kammala Sallar Juma’a a Biranen Mosul da Samarra da Kirkuk da Baquba da Ramadi da kuma Fallujah inda mafi yawancin mazauna Biranen mabiya Sunni ne.
Wallafawa ranar:
Talla
Tun a watan Disemba mabiya Sunni suka kaddamar da Zanga-zanga bayan an cafke Ministan kudi, Rafa al-Essawi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu