Isa ga babban shafi
Indiya

Mutane 23 ne suka mutu a harin kasar Indiya

Yawan wadanda suka mutu a harin kwantar Baunar da ‘yan tawaye suka kai a kasar India ya kai akalla mutane 23.Wannan al’amarin dai ya auku ne a tsakkiyar kasar ta Indiya kuma da dama sun jikkata a harin.Daraktan ‘yan sanda na Ramniwas ya tabbatar wa kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP, cewar bayan wadanda suka mutu, wasu 32 na cikin halin mutu ko koi, rai ko kai.‘Yan tawayen Maoist ne suka zo hauke da miyagun makamai, suka kai farmaki ga jerin Motocin wani shugaban karamar hukuma a jihar Chattisgart da suka dawo daga gangamin Siyasa.  

Firaministan India, Manmohan Singh
Firaministan India, Manmohan Singh www.google.fr
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.