Isa ga babban shafi
Syria

Sabuwar doka game da wadanda suka shiga Syria a kan ka'ida ba

Kungiyar kare hakkokin bil’adama ta Human Rights Watch, ta yi suka da kakkausan harshe ga hukumomin kasar Syria bayan da suka dangane da tuhumar da ake yi wa wasu masu fafutuka su biyar da aka zarga da cewa ‘yan ta’adda ne.

'Yan tawayen Syria dauke da makamansu.
'Yan tawayen Syria dauke da makamansu. REUTERS/Ward Al-Keswani/Shaam
Talla

Kungiyar da ke kasar Amurka, ta zargi gwamnatin shugaba Assad da kafa sabbin dokoki a shekara ta dubu da goma sha biyu, domin daure masu adawa da gwamnatinsa.
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da hukumom a birnin Damascus suka sanar da wata sabuwar doka da ke daukar wanda ya shiga kasar ba a kan ka’ida ba a matsayin wanda ya ci amanar kasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.