Syria
An kashe mutane fiye da 30 a harin da aka kai a Syria
Kimanin mutane 31 ne suka rasa rayukansu a cikin wani harin kunar bakin wake da aka kai da wata babbar mota, kan wani shingen tsaron sojoji dake garin Hama wanda ya jima a hannun dakarun gwamnati a tsakkiyar kasar Syriya, kamar yadda kungiyar kare hakkin dan Adam ta OSDH ta sanar.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyar ta kara da cewa, yawan wadanda suka rasa rayukansu na iya karuwa, domin mutane da dama sun samu raunuka a harin, wasu daga cikinsu munana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu