Isa ga babban shafi
Korea ta Arewa

Shugaban Korea ta Arewa ya yaba da kisan Kawunsa

Shugaban kasar Korea ta kudu Kim Jong-un, yace ya yaba a game da zartas da hukuncin kisa akan kawunsa Jang Son-Thaek, yana mai cewa kisan mataki ne na kara hada kawunan al’ummar kasar. Shugaba Kim wanda ke gabatar da jawabi ga al’ummar kasar, yace matakin kashe kawun nasa, ya kara tabbatar da matsayin al’ummar kasar na kakkabe bata-gari daga cikin wadanda ke jagorantarsu.

Shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-un
Shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-un REUTERS/Kyodo/File
Talla

A ranar 13 ga watan Disemba ne gwamnatin Korea ta Arewa ta fitar da sanarwar kisan Chang Song-thaek bayan kama shi da laifin cin amanar kasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.