Japan
Dusar Kankara Ta Kawo Cikas Ga Matafiya A Kasar Japan
A kasar Japan dusar kankara ta tilasta soke sauka da tashin jiragen sama a birnin Tokyo da wasu garuruwa da yawa, lamarin da ya tilasta dakatar da zirga-zirgan jirage sama akalla 300, da dakatar da jigila ta jiragen kasa.Wasu bayanan na nuna akwai mutane akalla 43 da dusar kankarar tayi wa illa.Leburori sunyi ta aikin kwasan dusar kankarar data mamaye hanyoyi da wurare da yawa, yayin da matafiya ke chan sun rasa yadda zasu yi.
Wallafawa ranar: