Isa ga babban shafi
India

Zabtarewar kasa ta yi sanadin mutuwar Mutane 150 a India

Kasar India ta bayyana fargabar cewar mutane sama da 150 suka mutu a Yammacin kasar sakamakon Ruwan sama day a haifar da zabtarewar kasa. Jami’an agajin da suka isa kauyen da ke Jihar Maharashtra sun ce sun tono gawawwaki 19 daga cikin gidaje sama da 44 da suka rushe.

Ma'aikan agaji suna aikin ceto a yankin kauyen Malin cikin Jahar Maharashtra da aka samu zabtarewar kasa
Ma'aikan agaji suna aikin ceto a yankin kauyen Malin cikin Jahar Maharashtra da aka samu zabtarewar kasa REUTERS/Stringer
Talla

Firaminista Narendra Modi ya bayyana bakin cikinsa da hadarin.

Hukumar agajin gaggawa ta NDRF tace takwas aka fitar da ransu, tare da bayyana samun cikas wajen gudanar da aikin ceto saboda ruwan sama.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.