Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Netanyahu na fuskantar kalu bale a zaben Isra'ila

Wallafawa ranar:

Yau Talata ake shirin gudanar da zaben kasar Israila inda Firaminsitan kasar Benjamin Netanyahu ke fuskantar babban kalubale.Sai dai a jawabin da yayi wajen neman yakin neman zaben sa, Netanyahu yacce muddin aka sake zaben sa bashi ba maganar kafa kasar Falasdinu.Rahotanni daga birnin Kudus na nuna cewar ga alama Firaminsitan Israila Benjamin Netanyahu ba zai samu nasarar wanan zabe ba, ganin yadda yake ci gaba da raba kasar Israilan da kawayen ta saboda irin matakan da yake dauka.Kan wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Usman Muhammad na cibiyar horas da 'yan majalisu ta nahiyar Africa.

Dakta Usman Muhammed Darekta a cibiyar binciken siyasa ta Afrika
Dakta Usman Muhammed Darekta a cibiyar binciken siyasa ta Afrika RFIhausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.