Yemen-Saudiya
Saudiya za ta tsaigata bude wuta a Yemen
Kasashen kawance karkashin Jagoranci kasar Saudiya sun sanar da tsaigata bude wuta a kasar Yemen na tsawon kwanaki 5, domin ba da damar shigar da kayayakin jinkai a kasar da yaki ya tagayara.
Wallafawa ranar:
Talla
A wata sanarwa da ta fitar a yau assabar, Saudiya ta ce tsaigata bude wutan zai fara aiki ne daga daran lahadi mai zuwa.
Sanarwa ya kare da cewa, Saudiya ta amince da tsaigata wuta ne bisa bukatar Gwamnatin Abdurabbu Mansur Hadi da ke mafaka a kasarta saboda barazanar tsaro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu