Masar
Jami'an Hamas a Alkahira don ganawa da hukumomin Masar
Wata tawaga kunshe da manyan jami’an kungiyar Hamas mai iko da zirin Gaza na Palasdinu, a yau asabar ta isa birnin Alkahira domin farfado da alaka tsakanin kungiyar da kuma gwamnatin Abdul Fatah Alsisi.
Wallafawa ranar:
Talla
Tun bayan faduwar gwamnatin Mohammad Morsi, dangantaka ta yi tsami matuka tsakanin Hamas da kuma Masar.
Masar dai na a matsayin kasa daya tilo da Palasdinawan na Gaza suka dogara ita domin saduwa da sauran sassan duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu