Isa ga babban shafi
Jordan

An hallaka mutane 5 a sansanin yan gudun hijra

Mutane 5 ne aka tabbatar da mutuwarsu  sanadiyar harin da aka kai a ofishin Yansanda  dake sansanin yan gudun hijra a Amman na kasar Jordan a yau litinin

Yan gudun hijra a Jordan
Yan gudun hijra a Jordan REUTERS/Muhammad Hamed
Talla

Wani mai Magana da yawun gwamnati Mohammed Momani ya tabbatar da cewa harin ta’addanci ne aka kai, ya kuma kara da cewa uku daga cikin mamatan yansandan ciki ne dake aiki a Baqaa, sansanin yan gudun hijrar da al’ummar yankin Palisdinu da suka tserewa rikicin zirin Gaza ke samun mafaka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.