Sabuwar Zanga-zangar adawa a Hong-Kong
A Hong Kong yan sanda da masu zanga-zanga sun baiwa hamuta iska biyo baya wata zanga-zanga da ta kuno kai a daf da kan iyaka da kasar China.Rahotani daga yankin na nuni cewa yan Sanda sun yi amfani da hayaki mai sa kwalla tareda fesa ruwan zafi a kan masu boren.
Wallafawa ranar:
Tsibirin na Hong Kong ya fada cikin rikicin siyasa tun watan Yunin shekarar bana .
A jiya juma’a kungiyar Amnesty Internationnal ta zargi yan Sanda da yi amfani da karfi da ya wucce kima wajen tarwatsa masu zanga-zanga.
Masu boren sun samu nasarar tilastawa Shugabar yankin soke dokar da ta haifar da zanga-zanga a baya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu