Isa ga babban shafi

Gobara ta lakume jarirai 10 a wani asibitin India

Jarirai 10 sun mutu a sashen kula da mata masu haihuwa, sakamakon wata gobara da ta tashi a wani asibiti da ke jihar Maharashtra ta kasar India a safiyar Asabar.

Gobara ta halaka jarirai 10 a wani asibitin India
Gobara ta halaka jarirai 10 a wani asibitin India AFP
Talla

Wani likita a asibitin na gundumar Bhandara ya shaida wa kamfanin dillaancin labaran Faransa cewa, ma’aikatan asibitin sun ceto jarirai 7, amm kumaa tsanantar wutar da ta tashi ta hana su kai wa jariran 10.

Cikin Jariran da suka mutu akwai wadanda suka shafe ‘yan kwanaki ne kawai a duniya da kuma wadanda ba su wuce watanni 3 ba.

Ba a kai ga tantance musabbabin gobarar ba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.