Isa ga babban shafi

Matashin da ya kera motoci masu amfani da hasken rana a Maiduguri

Daya daga cikin samfurin motocin da Gajibo ya kera a Maiduguri.
Daya daga cikin samfurin motocin da Gajibo ya kera a Maiduguri. © Mustafa Gajibo

Shirinmu na Bakonmu a Yanar Gizo ya karbi bakwancin Mustafa Abubakar Gajibo, wani matashi da ya kera motoci na zamani masu amfani da hasken rana a jihar Borno ta Najeriya. Matashin ya ce, manyan kamfanoni na kasashen duniya sun yi ta zawarcin sa, amma ya ki amincewa da tayinsu saboda a cewarsa, babban burinsa shi ne ya bayar da gudun-mawarsa wajen gina Najeriya.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.