Takalmin Michael Jordan shi ne ya fi tsada a duniya
Wallafawa ranar:
An yi gwanjon takalmin tsohon dan wasan kwallon kwando, Michael Jordan a kan Dala miliyan 2.2, wato sama da Naira biliyan 1 kudin Najeriya. Wannan ne takalmi mafi tsada na wani dan wasa da aka taba yin gwanjon sa a duniya.