Yadda 'yan Najeriya ke shan bakar wahala da tsadar sayen man fetur
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Farashin man fetur ya yi tashin goron-zabi a Najeriya tun bayan da sabon shugaban kasar, Bola Ahmed Tinubu ya sanar da janye kudin tallafin man a jawabinsa na farko da ya yi jim kadan da shan rantsuwar kama aiki. RFI Hausa ta zanta da wasu daga cikin 'yan kasar da suka bayyana mata irin wahalar da suke fuskanta. Ku kalli bidiyon har karshe.