Isa ga babban shafi

Hira ta musamman tare da sabon Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal Dare
Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal Dare © The Guardian Nigeria

Sabon Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa, bai mallaki Naira tiriliyan 9 ba kamar yadda aka yi ta yayatawa, inda ya yi fatan Allah ya mallaka masa wadannan makuden kudaden domin hidimta wa al'ummar jiharsa ta ita. Kuna iya kallon cikakkiya da RFI Hausa ta yi da shi

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.