Isa ga babban shafi

Abubuwan da suka kamata ku sani game da sabuwar fasahar Kirkirarriyar Basira

Fasahar AI ta dauki hankulan kasashen duniya
Fasahar AI ta dauki hankulan kasashen duniya © canva

Yanzu haka hankulan kasashen duniya sun karkata kan fasahar Artificial Intelligence wadda aka kirkira domin saukaka wa dan Adam lamurran rayuwa. Amma masana na fargabar cewa, wannan fasahar ka iya zama babbar barazana ga duniya muddin aka kuskure wajen sarrafa ta yadda ya kamata. RFI Hausa ta yi nazari mai zurfi game da wannan fasahar.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.