Atisayen sojojin Faransa da na Najeriya a Mashigin Tekun Guinea
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
RFI Hausa ya yi tattaki har cikin katafaren jirgin ruwa na sojin Faransa a Mashigin Tekun Guinea da ake kira Mistral a yayin wannan atisayen mai cike da kuzari, yayin da muka tattauna da Rear Admiral MM Abdullahi, Kwamandan Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya mi kula da Shiyar Yamma