Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 agogon Najeriya 03/11/2023

Michael Kuduson na karanta labaran duniya
Michael Kuduson na karanta labaran duniya © RFI/ FMM

Labaran na wannan yammaci ya fara ne da ziyartar Zirin Gaza na Falasdinu, inda ake ci gaba da samun asarar rayukan fararen hula sanadiyar hare-haren da Isra'ila ke kaddamarwa a yakinta da mayakan Hamas a daidai lokacin da Amurka ta bukaci tsagaita bude wuta. Akwai sauran labarai daga sassan duniya da shirin ya kunsa

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.