Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 06/11/2023

Tambarin RFI
Tambarin RFI © RFI

Labaran na wannan yammaci ya fara ne da duba halin da ake ciki a Zirin Gaza, inda kimanin Falasdinawa dubu 10 suka rasa rayukansu a sanadiyar hare-haren Isra'ila, yayin da hukumomin Majalisar Dinkin Duniya suka bi sahun masu kira-kirayen a tsagaita bude wuta don kare rayukan farar hula. Akwai dimbin labarai da rahotanni da shirin ya kuntsa. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.