Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 21/11/2023
Wallafawa ranar:
A cikin shirin za ku ji yadda wasu matasa suka rasa raayukansu a wani turmutsitsin daukar aikin soja a Jamhuriyar Dimokuradiyar Congo, yayin da Kungiyar ECOWAS ta yaba da zaben Liberia. Sai kuma yakin Gaza da ake sa ran tsagaita bude wuta. Akwai rahotanni da hirarraki duk a cikin shirin na karfe 5 agogon Najeriya da Nijar.