Isa ga babban shafi

Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 22/11/2023

Nura Ado Sulaiman na gabatar da labaran duniya.
Nura Ado Sulaiman na gabatar da labaran duniya. © RFI/ FMM

An samu rudani a jihar Kano ta Najeriya sakamakon wata takardar kotun daukaka kara wadda ta tabbatar da nasarar Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan jihar, yayin da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gana da takwaransa na Ivory Coast game da rikicin siyasar Nijar. Kazalika shugaba Macron na Faransa ya gargadi China kan kulla alaka da Rasha da Koriya ta Arewa.

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.